Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Rundunar ruwa ta dakarun juyin musulunci ta buga hoton (jiragen ruwan Amurka) kuma ta ce: "Motsawar kayan aikin sojojin ta'adda na Amurka, yan ƙarƙashin sa ido na rukunonin sojojin ruwan Iran".
Ta kara da cewa: Amurkawa suna kusantowa kowane lokaci zuwa ga sifilin sa'ar don kaiwa ga farmakar rukunonin kwamandancin tsakiya na Amurka (CENTCOM) a cikin ruwan yankin.
……………….
Ra'ayinka